Josh 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta zarce zuwa Azemon, ta bi ta rafin Masar zuwa inda ya gangara a teku. Wannan ita ce iyakar mutanen Yahuza wajen kudu.

Josh 15

Josh 15:1-9