Josh 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakarsu wajen gabas ta kama daga Tekun Gishiri zuwa bakin Urdun. Wajen arewa kuwa ta miƙa daga bakin teku a inda Kogin Urdun ya gangara a tekun.

Josh 15

Josh 15:1-7