Josh 15:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta milla kudanci hawan Akrabbim, ta zarce zuwa Zin, ta haura kudu da Kadesh-barneya, ta wajen Hesruna har zuwa Addar. Sai ta karkata zuwa Karka.

Josh 15

Josh 15:1-9