Josh 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakarsu wajen kudu ta miƙa tun daga ƙarshen Tekun Gishiri, daga wajen gaɓar da ta fuskanci kudu.

Josh 15

Josh 15:1-5