Josh 15:23-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. da Kedesh, da Hazor, da Yitnan,

24. da Zif, da Telem, da Beyalot,

25. da Hazor-hadatta, da Kiriyot-hesruna, wato Hazor,

26. da Amam, da Shema, da Molada,

27. da Hazar-gadda, da Heshmon, da Bet-felet,

28. da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba, da Biziyotaya,

29. da Ba'ala, da Abarim, da Ezem,

30. da Eltola, da Kesil, da Horma,

Josh 15