Josh 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan nan tara da rabi sun karɓi nasu rabon gādo ta hanyar jefa kuri'a, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Josh 14

Josh 14:1-12