Josh 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne karkasuwar gādon da Isra'ilawa suka karɓa a ƙasar Kan'ana, wanda Ele'azara, firist, da Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin iyalan kabilan Isra'ila suka ba su.

Josh 14

Josh 14:1-7