Josh 13:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa bai ba Lawiyawa gādon yankin ƙasa ba. Ya faɗa musu Ubangiji Allah na Isra'ila, shi ne rabon gādonsu.

Josh 13

Josh 13:31-33