Josh 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka jama'ar Isra'ila ba su kori Geshuriyawa, da Ma'akatiyawa ba, amma suka yi zamansu tare da Isra'ilawa har wa yau.

Josh 13

Josh 13:4-21