Josh 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilar Lawiyawa ne kaɗai Musa bai ba ta gādo ba, gama hadayun ƙonawa na Ubangiji, Allah na Isra'ila, su ne gādonta, kamar yadda Ubangiji ya faɗa masa.

Josh 13

Josh 13:7-20