Josh 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da dukan mulkin Og a Bashan, wanda ya yi sarautar Ashtarot da Edirai (Og Kaɗai ne aka bari daga cikin Refayawa). Waɗannan su ne Musa ya ci da yaƙi, ya kore su.

Josh 13

Josh 13:9-20