Josh 10:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ba da Lakish a hannun Isra'ilawa suka cinye ta da yaƙi cikin kwana biyu. Suka bugi kowane mutum da yake cikinta da takobi kamar yadda suka yi wa Libna.

Josh 10

Josh 10:31-36