Joshuwa kuma ya zarce daga Libna, da shi da Isra'ilawa duka , zuwa Lakish, suka kewaye ta da yaƙi, suka auka mata.