Josh 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Horam, Sarkin Gezer kuwa, ya kawo wa Lakish gudunmawa, Joshuwa kuwa ya buge shi tare da mutanensa, har ba wanda ya ragu.

Josh 10

Josh 10:26-35