Josh 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kada ku tsaya a can, sai ku runtumi abokan gābanku, ku bugi na bayansu, kada ku bar su su shiga biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya riga ya ba da su a hannunku.”

Josh 10

Josh 10:9-26