Josh 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya ce, “Ku mirgina manyan duwatsu, ku rufe bakin kogon, sa'an nan ku sa mutane su yi tsaronsu.

Josh 10

Josh 10:10-22