Josh 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai rana ta tsaya cik, wata kuma ya tsaya,Har al'ummar ta ɗauki fansa a kan abokan gābansu.Ai, wannan a rubuce yake a littafin Yashar. Rana dai ta tsaya a tsaka, ta yi jinkirin faɗuwa da misalin yini guda.

Josh 10

Josh 10:4-23