Sa'an nan Joshuwa ya yi magana da Ubangiji a gaban Isra'ilawa a ranar da Ubangiji ya ba da Amoriyawa gare su, ya ce,“Ke rana, ki tsaya a Gibeyon,Kai kuma wata, ka tsaya a kan kwarin Ayalon.”