Josh 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba a taɓa yin yini kamar wannan ba, ko kafin wannan yini, ko bayansa kuma, da Ubangiji ya saurari muryar mutum. Gama Ubangiji ya yi yaƙi domin Isra'ilawa.

Josh 10

Josh 10:13-20