Kunyarku da shan wulakancinku za su ƙare.Za ku zauna a ƙasarku,Za a riɓanya dukiyarku,Za ku yi ta farin ciki har abada.