Ish 61:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ina ƙaunar aikin gaskiya,Amma ina ƙin zalunci da aikata laifi.Da aminci zan ba mutanena lada,In yi madawwamin alkawari, da su.

Ish 61

Ish 61:7-11