Ish 61:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma za a sani, ku firistoci ne na Ubangiji,Za ku mori dukiyar al'ummai,Za ku yi fāriya da cewa, taku ce.

Ish 61

Ish 61:1-11