Ish 61:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aike ni in yi shela,Cewa lokaci ya yiDa Ubangiji zai ceci mutanensa,Ya kuma ci nasara a kan abokan gābansu.Ya aike ni domin in ta'azantar da masu makoki,

Ish 61

Ish 61:1-6