Ish 61:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya saukar mini da ikonsa.Ya zaɓe ni, ya aike niDomin in kawo albishir mai daɗi ga talakawa,In warkar da waɗanda suka karai a zuci,In yi shelar kwance ɗaurarru,Da kuma 'yanci ga waɗanda suke cikin kurkuku.

Ish 61

Ish 61:1-10