Ish 61:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin in kawo wa masu makoki a SihiyonaFarin ciki da murna maimakon baƙin ciki,Waƙar yabo maimakon ɓacin rai.Ubangiji kansa zai lura da su,Za su ji daɗi kamar itace mai duhuwa.Kowa da kowa zai aikata abin da yake daidai,Za a yi yabon Allah saboda abin da ya yi.

Ish 61

Ish 61:1-4