Ish 55:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Itacen fir zai tsiro a wurin da sarƙaƙƙiya take yanzu,Itacen ci-zaƙi zai tsiro a maimakon ƙayayuwa.Wannan zai zama alamar da za ta kasance har abada,Matuni ne na abin da ni, Ubangiji, na yi.”

Ish 55

Ish 55:12-13