Ish 56:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga jawabin da Ubangiji ya yi, “Ku kiyaye gaskiya ku yi adalci, gama cetona yana zuwa nan da nan, za a kuwa bayyana adalcina.

Ish 56

Ish 56:1-3