Ish 55:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za ku fita daga cikin Babila da murna,Za a bi da ku, ku fita daga birnin da salama.Duwatsu da tuddai za su ɓarke da waƙa,Itatuwa za su yi ta sowa don murna!

Ish 55

Ish 55:4-13