Aka yi jana'izarsa tare da maguye.Aka binne shi tare da masu arzikiKo da yake bai taɓa yin laifin kome, ko ƙarya ba.