Ish 53:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kama shi, aka yanke masa shari'a,Aka tafi da shi domin a kashe shi,Ba wanda ya kula da ƙaddararsa.Aka kashe shi saboda zunubin mutanenmu.

Ish 53

Ish 53:1-12