Ish 53:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ƙware shi ba tausayi,Amma ya karɓa da tawali'u,Bai ko ce uffan ba.Kamar ɗan rago wanda ake shirin yankawa,Kamar tunkiya wadda ake shirin yi wa sausaya,Bai ko ce uffan ba.

Ish 53

Ish 53:1-10