Ish 53:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Nufina ne ya sha wahala,Mutuwar kuwa hadaya ce domin ta kawo gafara,Saboda haka zai ga zuriyarsa,Zai yi tsawon rai,Ta wurinsa nufina zai cika.

Ish 53

Ish 53:7-12