Ish 53:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan shan wahalarsa, zai sāke yin murna,Zai fahimta wahalar da ya sha ba ta banza ba ce,Shi ne bawana, adali,Zai ɗauki hukuncin mutane masu yawa,Ya sa su zama mutanena amintattu.

Ish 53

Ish 53:4-12