Ish 51:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka tashi, ka taimake mu!Ka nuna ikonka, ka cece mu,Ka nuna ikonka kamar yadda ka yi a dā.Kai ne ka daddatse dodon ruwa, wato Rahab.

Ish 51

Ish 51:4-15