Ish 51:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irin waɗannan mutane za su shuɗe kamar tufar da asu ya cinye!Amma ceton da zan kawo zai dawwama har abada,Nasarata za ta kasance har abada abadin.”

Ish 51

Ish 51:7-13