“Ku kasa kunne gare ni, ku da kuka san abin da yake daidai,Ku da kuke riƙe da koyarwata a zuciyarku.Kada ku ji tsoro sa'ad da mutane suke yi muku ba'a da zagi.