Ish 51:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Urushalima, ki farka!Ki tashi da kanki, ki miƙe!Kika sha ƙoƙon hukunci wanda Ubangiji, cikin fushinsa, ya ba ki ki sha,Kika shanye shi, ya kuwa sa ki yi tangaɗi!

Ish 51

Ish 51:14-21