Ish 51:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na shimfiɗa sammai,Na kafa harsashin ginin duniya,Na ce wa Sihiyona, ‘Ku jama'ata ne!Na ba ku koyarwata,Na kuwa kiyaye ku da ikona.’ ”

Ish 51

Ish 51:14-23