Ish 49:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce mini,“Bawana, ina da aiki mai girma dominka,Ba komo da girman jama'ar Isra'ila da suka ragu kaɗai ba,Amma zan sa ka zama haske ga al'ummai,Domin dukan duniya ta tsira.”

Ish 49

Ish 49:1-15