Ish 49:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Mai Fansa,Ya ce wa wanda aka raina ƙwarai,Al'ummai suka ƙi shi,Bawa na masu mulki kuma,“Sarakuna za su gan ka a sake,Su kuma miƙe tsaye su ba ka girma,Shugabanni su kuma za su gani,Su rusuna har ƙasa su ba ka girma.”Wannan kuwa zai faru saboda Ubangiji,Allah Mai Tsarki na Isra'ila, ya zaɓi bawansa,Ya kuwa cika alkawaransa.

Ish 49

Ish 49:1-12