Ish 49:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya zaɓe ni tun kafin a haife ni.Ya maishe ni bawansa domin in komo da mutanensa,In komo da jama'ar Isra'ilan da aka warwatsar.Ubangiji ya ba ni daraja,Shi ne tushen ƙarfina.

Ish 49

Ish 49:2-10