Ish 49:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce, “Na yi aiki, amma a banza ne.Na mori ƙarfina, amma ban ƙulla kome ba.”Duk da haka na dogara ga Ubangiji, ya daidaita al'amura,Shi zai sāka mini abin da na yi.

Ish 49

Ish 49:1-11