Ish 47:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kome shawarar da kika samu ba ki da ƙarfi.Bari mashawartanki su fito su cece ki,Waɗancan mutane masu binciken taurariWaɗanda suka zana taswirar sammai,Su kuma faɗa mikiDukan abin da zai faru da yake wata wata.

Ish 47

Ish 47:9-15