Ish 47:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki riƙe dukan sihirinki, da makarunki, da layunki,Kina amfani da su tun kina ƙarama.Watakila za su yi miki wani taimako,Watakila kya iya tsoratar da abokan gāba.

Ish 47

Ish 47:7-15