Ish 47:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka bala'i zai auko miki,Ba ɗaya daga cikin sihirinki da zai tsai da shi ba,Lalacewa za ta auko a kanki farat ɗaya,Lalacewar da ba ki taɓa ko mafarkinta ba!

Ish 47

Ish 47:1-13