Ish 47:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kin amince da kanki cikin muguntarki,Kina tsammani ba wanda yake ganinki.Hikimarki da saninki suka sa kika ɓata,Kika kuwa ce da kanki, ‘Ni ce Allah,Ba mai kama da ni!’

Ish 47

Ish 47:3-15