Ish 47:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za su zama kamar budu,Wuta kuwa za ta ƙone su ƙurmus!Ba ma za su ko iya ceton kansu ba.Harshen wuta zai fi ƙarfinsu,Ba wutar da za su zauna, su ji ɗumi!

Ish 47

Ish 47:4-15