Ish 45:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ku taru wuri ɗaya ku jama'ar al'ummai,Dukanku da kuka tsira daga faɗuwar mulki,Ku gabatar da kanku domin shari'a!Waɗancan da suka ɗauka gumakansu na itace,Suna kuma addu'a ga allolin da ba su iya cetonsu,Waɗannan mutane ba su san kome ba ko kaɗan!

Ish 45

Ish 45:15-23