Ish 45:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba a ɓoye na yi magana ba,Ban kuwa ɓoye nufina ba.Ban ce jama'ar Isra'ilaSu neme ni a kowace hanyar ruɗami ba.Ni ne Ubangiji, gaskiya kuwa nake faɗa,Ina sanar da abin da yake daidai.”

Ish 45

Ish 45:14-21