Ish 45:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku zo ku gabatar da matsalarku a ɗakin shari'a,Bari waɗanda aka kai ƙara su yi shawara da juna.Wane ne ya faɗi abin da zai faru,Ya kuma yi annabci tuntuni?Ashe, ba ni ba ne, Ubangiji, Allah wanda ya ceci mutanensa?Ba wani Allah sai ni.

Ish 45

Ish 45:16-22